nowayobloggers

Naka shi ne naka. Kadan da ke naka yafi maiyawan da ba naka ba. To ina dalilin da zaka rena naka domin bai dayawa ko doimin baya biya maka bukata kamar yadda kake so, kayi hakuri, ka kula da shi, ka kuma roki allah ya sa masa albarka. maimakon kiyashin bujumin wani, ka gode wa allah da dan ragon da ya baka.

SHARE

Comments

    NO COMMENT

Leave Your Comment

Sign up to continue.

Your email address will not be published. Required fields are marked.

Already a member?? Login