nowayobloggers

Masu wadatan zuci mafi akasari masalolinsu a rayuwa baya kan dame su so sai ba. Wanda yake da mai yawa, bai dai na nema ba, wanda yake da kadan, she ma bai dai na nema. Tun kafawan duniya ba a sumu wanda yayi arziki ya dena neman ba. Yawan arzikin ka yawan damuwan ka. Masu wadatan zuci kadan da suke dashi, shi ke faran ta masu zuciya, kullum a ciking godiya da murna suke so sai.

SHARE

Comments

    NO COMMENT

Leave Your Comment

Sign up to continue.

Your email address will not be published. Required fields are marked.

Already a member?? Login