nowayobloggers

na mamakin wadansu mutane idan anyi batun ATIKU a takarar shugabancin Kasarnan saikaji mutum yace ai ATIKU ba alkhairi bane…. Abin tambayar anan shine….. Ashe kaine kafi sanin alkhairi ba Allah ba…..??? Wani Abin karin bacin raima shine saikaga wani ma yayi karatun addini Amma saikaji yana irin wannan kalaman….. Mu Kuma munkaranta a cikin suratul Bakara….. Aya ta 216 ..... Don haka babu wani sindiki da zaizo yace mana Abu kaza alkhairi ne Abu kaza ba alkhairi bane…...
Ni Yahaya Zamani Ningi abinda nayi imani dashi shine…. Allah shine mafi sanin abinda yake alkhairi garemu ba wani ko wata ba….. Sanin kammune akwai wadanda mukayi ta ganin cewa sune alkhairi Amma daga bisani saisukazo mana da wani mummunan lamari ba yadda muka tsammata ba….. Akwai mutanen da mukayi tayi musu zaton sharri…. Amma daga bisani sai sukazo mana da lamarin daya zama alkhairi gare mu…...
Don haka idan mulkin Alh. Atiku Abubakar Wazirin Adamawa alkhairi ne garemu da kasarmu dashi kansa Atikun…... To Allah yatabbatar dashi….. Amin summa Amin
©Yahaya Zamani Ningi

SHARE

Comments

    NO COMMENT

Leave Your Comment

Sign up to continue.

Your email address will not be published. Required fields are marked.

Already a member?? Login