nowayobloggers

Masalolin da suke da munmu, ba zamu iya warware su a lokachin da muka kirkiro masalar ba, saboda haka, idan muna so mu warware masalar zai mun dan kara gaba kadan, wato mun dan girma fiye da masalar kafin mu iya sanin yadda zamu warware masalar da kyau.

SHARE

Comments

    NO COMMENT

Leave Your Comment

Sign up to continue.

Your email address will not be published. Required fields are marked.

Already a member?? Login