nowayobloggers

An yi wani mutum mai suna Garba, matan sa biyu yana kaunan uwurgidan sa da kuma yaran ta domin tana da kyau ciki da waje. Yana kuma kaunar yaranta, domin suna da biyayya da kuma girmamawa. Bayan haka kuma suna da kokari sosai a makaranta. wannan yasa mahaifinsu ya kaunachesu sosai. Amaryan kuwa dayake mugunta yayi mata yawa, sai tafara neman yadda zata kashe yaran uwargidan domin tagane chewa mai gidan ta baya kaunansu sabo da basu da tarbiya. Watarana allah yayiwa uwargidan rasuwa daga nan yaran ta kuwa suka shega walakanchi. Harya kai ga neman ransu. Bayan da suka tafi makaranta, sai ta zuba masu magani domin ta kashe su, sai ta gayawa yaranta chewa kada su chi abinchin da ke madafi, amma da yake yaranta suna da taurin kai, bayan da suka chinasu, suka koma

SHARE

Comments

    NO COMMENT

Leave Your Comment

Sign up to continue.

Your email address will not be published. Required fields are marked.

Already a member?? Login