nowayobloggers

Mafi hakasari mukan yi kuskuren kwaikwayon yadda wadan su sukayi nasara arayuwa, mukan manta chewan hanyan da wani yabi bai taka kaya ba, wani idan yabi zai taka kaya. Wato kenan inda wani yabi yayi nasara, ba lallai ba ne kabi kayi nasara.

SHARE

Comments

    NO COMMENT

Leave Your Comment

Sign up to continue.

Your email address will not be published. Required fields are marked.

Already a member?? Login