nowayobloggers

Yadda rana tayi wa hannu girma idan ta fito, haka ma ka girmi dukkan mahaddasan da ke tare da kai. Za suyi dukkan kokarin su, su ga ka galabaita, su ga ba kayi nasaraba ba, baka cigaba ba, marmarin su shine faduwan ka. Amma dayake allah ya baka, sun makara dan zaki ya girma.

SHARE

Comments

    NO COMMENT

Leave Your Comment

Sign up to continue.

Your email address will not be published. Required fields are marked.

Already a member?? Login