nowayobloggers

Daga Kwamared Zakari Y. Adamu Kontagora
Daga kasa hoton wani yaro kenan marigayi Aminu da wani mutum mai suna Abubakar Maishayi wanda ake zargi da garkuwa da shi na tsawon lokaci tare da yi masa luwadi wanda hakan ya yi sanadiyyar rasa ransa.
Al’ummar karamar hukumar Kontagora da kewaye sun nuna matukar bacin ransu tare da kira ga hukumomi da su gaggauta bi wa wannan yaro hakkinsa.
Allah ya jikansa da rahama, Allah ya kuma ya shiryi masu aikata wannan mummmar dabi’a.
Shin a ra’ayin ku wani irin hukuncin ya dace a rika yiwa masu aikata fyade da luwadi musamman ga kananan yara a Nijeriya?
Rariya

string(58) "http://www.nowayofotohome.com/uploads/1491158104_tboss.jpg"
SHARE

Comments

    NO COMMENT

Leave Your Comment

Sign up to continue.

Your email address will not be published. Required fields are marked.

Already a member?? Login